Tsakure
A wannan takarda, an tattauna matsayin makaɗi ko mawaƙi a cikin al’ummar Hausawa. Sa’annan an yi ƙoƙarin waiwayen wasu daga cikin alƙaluman da tarihi ya naɗe a fagen faɗakarwa kan amfanin zaman lafiya. Tattaunawa kan misalan waƙoƙin da aka kalato, domin nuna tasirin waƙar baka wajen tabbatar da zaman lafiya shi ne ƙashin bayan wannan takarda. An kammala da bayyana ra’ayin mai wannan takarda.
Fitilun Kalmomi: Zaman Lafiya, Arewacin Nijeriya, Makaɗa, Waƙoƙin BakaDOI: https://dx.doi.org/10.36349/tjllc.2022.v01i01.023
author/Alh. Ibrahim Muhammad
journal/Tasambo JLLC | 20 Dec. 2022 | P. 208-218
pdf-https://drive.google.com/file/d/1mODWWsa3Dbl4Gr3_ZoZggKYyaMpmFt5m/view?usp=share_link
paper-https://drive.google.com/file/d/1mODWWsa3Dbl4Gr3_ZoZggKYyaMpmFt5m/view?usp=share_link