Nazari A Kan Wasan Kwaikwayo Duniya Makaranta Na Gidan Rediyon Jihar Zamfara

  Tsakure

  Wannan bincike ya yi nazari ne a kan wasan kwaikwayon “Duniya Makaranta”  na gidan rediyon Jihar Zamfara. Kamar yadda masu iya magana ke cewa “Duniya makaranta” ta fara ne tun daga ranar da mutum ya faɗo duniya har zuwa komawarsa ga ubangijinsa, tana ɗauke da dukkan gwagwarmayar da ɗan’Adam kan yi a rayuwarsa ta yau-da-kullum na farin ciki ko baƙin ciki, yakan zamo darasi ga ɗan’Adam don taimaka ma kanshi gobe. Wannan bincike ya yi nazari ne a kan wasu sigogin wasan da muhimmancinta, matsaloli da kuma hanyoyin warware matsala.

  Fitilun Kalmomi: Wasan Kwaikwayo, Gidan Rediyo, Duniya Makaranta

  DOI:  www.doi.org/10.36349/tjllc.2023.v02i02.024

  author/Abdullahi, M. & Abdulƙadir, Z

  journal/Tasambo JLLC | 15 June 2023 |  P. 205-209

  pdf-https://drive.google.com/file/d/1VLp6aW8a7l7vO8DkhnPMH3Nh3Mvr28yn/view?usp=drive_link

  paper-https://drive.google.com/file/d/1VLp6aW8a7l7vO8DkhnPMH3Nh3Mvr28yn/view?usp=drive_link